Ƙidaya 30:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 mijinta kuwa ya ji game da wannan, amma bai ce mata kome ba, to, alkawarin da ta yi da kuma rantsuwar da ta yi, su tabbata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 idan mijinta ya ji wa'adin ko rantsuwar amma bai ce mata kome ba a ranar da ya ji, to, sai wa'adinta da rantsuwarta su tabbata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |