Ƙidaya 30:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Waɗannan su ne ƙa’idodin da Ubangiji ya ba wa Musa game da dangantakar miji da matarsa, da kuma tsakanin mahaifi da ’yarsa wadda har yanzu tana a gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Waɗannan su ne dokokin da Ubangiji ya ba Musa a kan wa'adodin matar aure da na wadda ba ta yi aure ba, wato matar da take zaune a gidan mahaifinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |