Ƙidaya 29:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 “ ‘A rana ta goma ga wannan watan bakwai, za a yi tsattsarkan taro. Ba za ku ci abinci ba, ba kuma za ku yi aiki ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Za a yi tsattsarkan taro a rana ta goma ga watan bakwai domin yin sujada. Ba za a ci abinci ba, ba kuwa za a yi aiki ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |