Ƙidaya 29:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 “ ‘A rana ta bakwai a miƙa bijimai bakwai, raguna biyu da ’yan raguna goma sha huɗu, bana ɗaya-ɗaya, dukansu marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 A rana ta bakwai ta idin za a miƙa bijimai bakwai, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dabbobin su zama marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |