Ƙidaya 29:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 “ ‘A rana ta shida a miƙa bijimai takwas, raguna biyu, da ’yan raguna goma sha huɗu, bana ɗaya-ɗaya, dukansu marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 A rana ta shida ta idin za a miƙa bijimai takwas, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dabbobin su zama marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |