Ƙidaya 29:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 A haɗa da bunsuru guda, a matsayin hadaya don zunubi, ban da hadaya ta ƙonawa ta kullum, tare da hadayarta ta gari da hadaya ta sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Za a miƙa bunsuru guda saboda hadaya don zunubi, duk da hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadayarta ta gāri da hadayarta ta sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |