Ƙidaya 29:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi guda, rago guda, ’yan raguna bakwai, bana ɗaya-ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji, duka su kasance marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi guda, da rago guda, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Dabbobin za su zama marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |