Ƙidaya 29:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 “ ‘A rana ta biyu, a miƙa bijimai goma sha biyu, raguna biyu, da ’yan raguna goma sha huɗu, bana ɗaya-ɗaya, dukansu marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 A rana ta biyu ta idin za a miƙa bijimai goma sha biyu, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dukan dabbobin su zama marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |