Ƙidaya 28:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Ka gaya musu, ‘Ga hadaya ta ƙonawa ta kowace rana, da za ku miƙa wa Ubangiji, raguna biyu, bana ɗaya-ɗaya, marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Waɗannan su ne hadayu na abinci da za a miƙa wa Ubangiji, hadaya ta ƙonawa ta kowace rana, raguna biyu 'yan bana ɗaya ɗaya marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |