Ƙidaya 28:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 “ ‘A ranar nunan fari, sa’ad da za ku miƙa wa Ubangiji hadayar sabon hatsi, a lokacin Bikin Makoni, za a yi tsattsarkan taro, ba kuwa za a yi aikin da aka saba yi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Za a yi tsattsarkan taro a ranar nunan fari, wato idi na mako bakwai lokacin da za a miƙa wa Ubangiji hadaya da sabon hatsi. A ranar ba za a yi aiki ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |