Ƙidaya 27:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Musa ya yi yadda Ubangiji ya umarce shi. Ya ɗauki Yoshuwa, ya sa ya tsaya a gaban Eleyazar firist, da kuma gaban dukan jama’a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Musa kuwa ya yi kamar yadda Ubangiji ya umarce shi. Ya ɗauki Joshuwa, ya sa shi ya tsaya a gaban Ele'azara, firist, da gaban dukan taron. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |