46 (Asher yana da ’ya mace da ake kira Sera.)
46 Sunan 'yar Ashiru Sera.
’Ya’yan Asher maza su ne, Imna, Ishba, Ishbi da Beriya. ’Yar’uwarsu ita ce Sera. ’Ya’yan Beriya maza su ne, Heber da Malkiyel.
daga zuriyar Beriya kuwa, daga Heber, kabilar Heberawa; daga Malkiyel, kabilar Malkiyelawa.
Waɗannan su ne kabilan Asher; jimillarsu ta kai 53,400.