Ƙidaya 26:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Waɗannan su ne kabilan Yahuda; jimillarsu ta kai 76,500. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Waɗannan su ne iyalan kabilar Yahuza. Yawan mutanensu ya kai dubu saba'in da shida da ɗari biyar (76,500). အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |