Ƙidaya 25:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka kama dukan shugabannin mutanen nan, ka kashe su, ka kuma bar su a tsakar rana a gaban Ubangiji, don Ubangiji yă huce daga fushin da nake yi da Isra’ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ya ce wa Musa, “Ɗauki sugabannin jama'a, ka rataye su a rana a gabana don in huce daga fushin da nake yi da Isra'ilawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |