Ƙidaya 24:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 maganar mutumin da ya saurari maganar Allah, maganar wanda yake ganin wahayi daga Maɗaukaki, mutumin da ya fāɗi rubda ciki, wanda kuma idanunsa suna a buɗe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Faɗar wanda yake jin faɗar Allah, Shi wanda yake ganin wahayin Maɗaukaki, Yana durƙushe, amma idanunsa a buɗe suke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |