Ƙidaya 24:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 maganar mutumin da ya saurari maganar Allah, wanda yake da sani daga Mafi Ɗaukaka, wanda yake ganin wahayi daga Maɗaukaki, wanda ya fāɗi rubda ciki, wanda kuma idanunsa suna a buɗe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Faɗar wanda yake jin faɗar Allah, Wanda ya san hikimar Maɗaukaki, Wanda yake ganin wahayin Mai Iko Dukka, Yana durƙurshe, amma idanunsa a buɗe suke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |