Ƙidaya 23:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Allah kuwa ya sadu da Bala’am. Bala’am ya ce, “Na shirya bagadai bakwai, na kuma miƙa bijimi guda da rago guda, a kan kowane bagade.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Da Ubangiji ya sadu da Bal'amu, sai Bal'amu ya ce wa Ubangiji, “Na riga na shirya bagadai bakwai, na kuwa miƙa bijimi guda da rago guda a kan kowane bagade.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |