Ƙidaya 23:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Saboda haka ya ɗauke shi zuwa filin Zofim a ƙwanƙolin Fisga, a can ya gina bagadai bakwai, ya kuma miƙa bijimi da rago a kan kowane bagade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Ya kuwa kai shi saurar Zofim a bisa Dutsen Fisga. Sa'an nan ya gina bagadai bakwai, ya miƙa bijimi da rago a kan kowane bagade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |