Ƙidaya 23:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Sa’an nan Balak ya ce masa, “Zo, mu tafi wani wuri inda za ka gan su; a nan kana ganin sashe ne kawai, ba dukansu ba. Daga can kuwa, ka la’anta mini su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Sai Balak ya ce masa, “Zo, mu tafi wani wuri inda za ka gan su. Waɗanda suka fi kusa kaɗai ne za ka gani, amma ba za ka iya ganinsu duka ba. Ka la'anta mini su daga can.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |