Ƙidaya 22:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Sai Allah ya zo wurin Bala’am ya ce, “Su wane ne waɗannan tare da kai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Allah kuwa ya zo wurin Bal'amu ya ce masa, “Suwane ne mutanen da suke tare da kai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Wannan shi ne ma’anar wannan wahayin da ka gani na dutsen da aka yanko daga jikin tsaunin, amma ba da hannun ɗan adam ba, dutsen da ya ragargaza ƙarfen, da tagullar, da yumɓun da azurfar da kuma zinariyar. “Allah mai girma ya nuna wa sarki abin da zai faru nan gaba. Mafarkin gaskiya ne, fassararsa kuma abin dogara ne.”