Ƙidaya 22:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Bala’am ya ce musu, “Ku kwana a nan, ni kuwa zan faɗa muku abin da Ubangiji ya faɗa mini.” Saboda haka dattawan sarkin Mowab suka zauna da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ya ce musu, “Ku kwana a nan, ni kuwa zan shaida muku abin da Ubangiji zai faɗa mini.” Sai dattawan Mowab suka zauna wurin Bal'amu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |