Ƙidaya 22:38 - Sabon Rai Don Kowa 202038 Bala’am ya amsa ya ce, “To, ai, ga shi, na zo yanzu. Ina da wani ikon yin wata magana ne? Dole in faɗa abin da Allah ya ce in faɗa ne kawai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki38 Bal'amu ya amsa wa Balak ya ce, “To, ai, ga shi, na zo yanzu! Ina da wani ikon yin wata magana ne? Maganar da Allah ya sa a bakina, ita zan faɗa, tilas.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |