Ƙidaya 22:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 Da Balak ya ji cewa Bala’am yana zuwa, sai ya fito, ya tarye shi a garin Mowabawa da suke a iyakar Arnon, a ƙarshen yankinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki36 Sa'ad da Balak ya ji Bal'amu ya zo, sai ya fito ya tarye shi a Ar, wato wani birni a bakin Kogin Arnon, a kan iyakar Mowab. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |