Ƙidaya 22:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Jakar ta ce wa Bala’am, “Ni ba jakarka ba ce wadda kake hawa kullum, har yă zuwa yau? Na taɓa yin maka haka?” Bala’am ya ce, “A’a.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Sai jakar ta ce wa Bal'amu, “Ba ni ce jakarka ba wadda kake ta hawa dukan lokacin nan har zuwa yau? Na taɓa yi maka haka?” Ya ce, “A'a.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |