Ƙidaya 22:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 Da jakar ta ga mala’ikan Ubangiji, sai ta kwanta a ƙasa, Bala’am kuwa ya husata, sai ya buge ta da sandansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 Da jakar ta ga mala'ikan Ubangiji, sai ta kwanta a ƙafafun Bal'amu. Sai Bal'amu ya husata, ya bugi jakar da sandansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |