Ƙidaya 21:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ƙera siffar maciji ka rataye shi a bisa doguwar sanda; kowa da maciji ya sare shi, idan ya dubi macijin nan da ka rataye, zai rayu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ƙera maciji da tagulla, ka sarƙafa shi a bisa dirka, duk wanda maciji ya sare shi, idan ya dubi maciji na tagullar, zai rayu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |