Ƙidaya 21:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Sihon sarkin Amoriyawa ya yi mulkin Heshbon, bayan ya ci sarkin Mowab na dā da yaƙi, ya kuma ƙwace dukan ƙasarsa har zuwa arewancin kogin Arnon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Gama Heshbon ita ce birnin Sihon, Sarkin Amoriyawa, wanda ya yi yaƙi da Sarkin Mowab na dā. Ya ƙwace ƙasarsa duka daga hannunsa har zuwa Kogin Arnon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |