Ƙidaya 20:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Ka kawo Haruna da ɗansa Eleyazar, ka kai su a bisan Dutsen Hor. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Ka kawo Haruna da ɗansa, Ele'azara, bisa Dutsen Hor. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sa’an nan Musa ya ce wa Haruna da Eleyazar da Itamar ’ya’yansa maza, “Kada ku bar gashin kanku barkatai, kada kuma ku yage tufafinku, don kada ku mutu. Yin haka zai jawo fushin Ubangiji a kan dukan jama’a. Amma dangoginku, wato, dukan Isra’ilawa, suna iya kuka saboda waɗanda Ubangiji ya hallaka da wuta.