Ƙidaya 2:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 A arewa za a sami sashen sansanin Dan, a ƙarƙashin ƙa’idarsu. Shugabansu shi ne Ahiyezer ɗan Ammishaddai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25-31 Ƙungiyoyin kabilar Dan za su sauka su kafa tutarsu a sashin arewa a ƙarƙashin jagorancin shugabanninsu, kamar haka, Kabila Shugaba Jimilla Dan Ahiyezer ɗan Ammishaddai 62,700 Ashiru Fagiyel ɗan Okran 41,500 Naftali Ahira ɗan Enan 53,400 Jimilla duka 157,600 Ƙungiyoyin Dan za su bi daga bayan duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |