Ƙidaya 2:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 A kudu, a nan ne sashe sansanin mutanen Ruben a ƙarƙashin ƙa’idarsu, za su yi sansani. Shugaban mutanen Ruben shi ne Elizur ɗan Shedeyur. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10-16 Ƙungiyoyin kabilar Ra'ubainu za su sauka su kafa tutarsu a sashin kudu a ƙarƙashin jagorancin shugabanninsu, kamar haka, Kabila Shugaba Jimilla Ra'ubainu Elizur ɗan Shedeyur 46,500 Saminu Shelumiyel ɗan Zurishaddai 59,300 Gad Eliyasaf ɗan Deyuwel 45,650 Jimilla duka 151,450 Ƙungiyoyin kabilar Ra'ubainu za su bi bayan na Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |