Ƙidaya 19:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 “Ga ƙa’idar da za a bi in mutum ya mutu a cikin tenti. Duk wanda ya shiga tentin, kuma duk wanda yake cikinsa, za su zama da ƙazanta har kwana bakwai, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 “Wannan ita ce ka'ida a kan wanda ya rasu a alfarwa, duk wanda ya shiga alfarwar, da duk wanda yake cikin alfarwar zai ƙazantu har kwana bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |