Ƙidaya 18:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Dole ku miƙa wa Ubangiji rabo mafi kyau da kuma sashi mafi tsarki na kowane abin da aka ba ku.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 Daga dukan kyautar da ake kawo muku, za ku ba Ubangiji hadaya ta ɗagawa daga mafi kyau da kuke samu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |