Ƙidaya 18:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ka kawo ’yan’uwanka Lawiyawa daga kabilar kakanka tare da kai, don su taimake ka sa’ad da kai da ’ya’yanka kuke hidima a gaban Tentin Sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ka kawo 'yan'uwanka tare da kai, wato kabilar Lawi, kakanka, don su yi muku aiki sa'ad da kai da 'ya'yanka kuke gaban alfarwa ta sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |