Ƙidaya 17:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Musa kuwa ya aikata kamar dai yadda Ubangiji ya umarce shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Haka kuwa Musa ya yi yadda Ubangiji ya umarce shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Cikin kowane batun da ya zo gabanku daga ’yan’uwanku waɗanda suke zama a birane, ko batun na kisa ne ko kuwa waɗansu batuttuwan da suka shafi doka, umarnai, ƙa’idodi ko farillai, dole ku ja musu kunne kada su yi wa Ubangiji zunubi; in ba haka ba fushinsa zai sauko a kanku da ’yan’uwanku. Ku yi wannan, ta haka ba za ku kuwa yi zunubi ba.