Ƙidaya 17:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka mayar da sandan Haruna a akwatin Alkawari, don a ajiye shi alama ga masu tawaye. Wannan zai kawo ƙarshen gunaguninsu a kaina, domin kada su mutu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Ubangiji ya ce wa Musa, “Mayar da sandan Haruna a akwatin alkawari, alama ce ga masu tawaye ta cewa za su mutu idan ba su daina gunaguninsu ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |