Ƙidaya 16:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Suka gangara cikin kabari da rai, tare dukan mallakarsu; ƙasa ta rufe su, suka hallaka, suka rabu da jama’ar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki33 Haka fa, su da dukan abin da yake nasu suka gangara zuwa lahira da rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Saboda haka ba wani daga cikin itatuwan da suke kusa da ruwan da zai taɓa yin fariyar tsawonsa, har kawunansu su kai cikin gizagizai. Ba wani daga cikin itatuwan da ya sha ruwa sosai da zai taɓa yi wannan tsayi; duk an bashe su ga mutuwa, zuwa can ƙasa, a cikin matattu, tare da waɗanda suka gangara zuwa rami.