Ƙidaya 16:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 Sai suka tashi daga inda tentin Kora, da Datan, da Abiram suke. Datan da Abiram kuwa suka fita suna tsaye tare da matansu da ’ya’yansu da ’yan ƙananansu a ƙofar tentinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 Sai jama'a suka tashi daga inda Kora, da Datan, da Abiram suke zama. Datan da Abiram kuwa suka fito suka tsaya a ƙofar alfarwansu tare da matansu da 'ya'yansu, da 'yan ƙananansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |