Ƙidaya 16:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Ya gargaɗe taron ya ce, “Ku ƙaurace wa tentin waɗannan mugayen mutane! Kada ku taɓa kome da yake nasu, domin kada a shafe ku saboda zunubansu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Sai ya ce wa jama'ar, “Ina roƙonku, ku ƙaurace wa alfarwan waɗannan mugayen mutane, kada ku taɓa kowane abu da yake nasu, domin kada a shafe ku saboda zunubansu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |