Ƙidaya 15:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 da kashi ɗaya bisa uku na garwan ruwan inabi, a matsayin hadaya ta sha. A miƙa ta abin ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Za a kuma miƙa hadaya ta sha da sulusin moɗa na ruwan inabi, don a yi ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |