Ƙidaya 15:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Idan baƙon da yake baƙunci a cikinku, ko kowane ne da yake tare da ku a dukan zamananku, yana so yă ba da hadayar da akan yi da wuta don a yi ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji, dole yă yi kamar yadda kuke yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Idan baƙon da yake baƙunci a cikinsu ko wane ne da yake tare da su a dukan zamanansu, yana so ya ba da hadayar da akan yi da wuta don a yi ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji, sai ya yi kamar yadda suke yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |