Ƙidaya 15:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 “ ‘Duk wanda yake ɗan ƙasa, ta haka ne dole zai aikata waɗannan abubuwa sa’ad da ya kawo hadaya da akan yi da wuta mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Haka dukan waɗanda suke 'yan ƙasa za su yi in za su ba da hadayar da akan yi da wuta don yin ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |