Ƙidaya 15:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 A kuma kawo rabin garwan ruwan inabi na hadaya ta sha. Za tă zama hadayar da aka yi da wuta mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Za a kuma miƙa hadaya ta sha da rabin moɗa na ruwan inabi. Hadaya ce da akan yi da wuta, mai yin ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |