Ƙidaya 14:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Ba ko ɗaya daga cikinku da zai shiga ƙasar da na ɗaga hannu na rantse, za tă zama gidanku, sai dai Kaleb ɗan Yefunne da Yoshuwa ɗan Nun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 ba wanda zai shiga ƙasar da na rantse ta zama wurin zamanku, sai Kalibu, ɗan Yefunne, da Joshuwa ɗan Nun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |