Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ƙidaya 14:25 - Sabon Rai Don Kowa 2020

25 Da yake Amalekawa da Kan’aniyawa suna zama a kwarin, gobe sai ka koma baya, ka nufi wajen hamada ta hanyar Jan Teku.”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

25 Yanzu fa, tun da yake Amalekawa da Kan'aniyawa suna zaune a kwarin, gobe sai ku juya ku nufi wajen jejin ta hanyar Bahar Maliya.”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ƙidaya 14:25
7 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Amma ku kam, sai ku juya, ku koma cikin hamada ta hanyar Jan Teku.”


Amalekawa suna zama a Negeb; Hittiyawa, Yebusiyawa da kuma Amoriyawa, suna zama ne a ƙasar tudu. Kan’aniyawa kuma suna zama kusa da teku da kuma a bakin Urdun.”


za su sami sakayyar abubuwan da suka yi su kuma ƙoshi da sakayyar makircinsu.


Sai suka ce wa junansu, “Mu naɗa wa kanmu shugaba, mu koma Masar.”


Amma sa’ad da suka bar Masar, Isra’ila ta bi ta hamada zuwa Jan Teku har suka zo Kadesh.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ