Ƙidaya 13:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Waɗannan su ne sunayen mutanen da Musa ya aika su binciki ƙasar. (Sai Musa ya ba Hosheya ɗan Nun, suna Yoshuwa.) အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Waɗannan su ne mutanen da Musa ya aika su leƙo asirin ƙasar. Amma Musa ya ba Hosheya, ɗan Nun, suna Joshuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |