Ƙidaya 12:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 sai ya ce, “Ku ji abin da zan faɗa, “Duk lokacin da akwai annabin Ubangiji a cikinku, nakan bayyana kaina gare shi cikin wahayi, in yi magana da shi cikin mafarkai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Ya ce, “Ku ji abin da zan faɗa! Idan akwai annabawa a cikinku, nakan bayyana gare su cikin wahayi, in kuma yi magana da su ta cikin mafarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |