Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ƙidaya 11:35 - Sabon Rai Don Kowa 2020

35 Daga Kibrot Hatta’awa, mutane suka yi tafiya zuwa Hazerot, a can suka sauka.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

35 Daga Kibrot-hata'awa mutanen suka yi tafiya zuwa Hazerot, a can suka sauka.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ƙidaya 11:35
4 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Suka tashi daga Kibrot Hatta’awa, suka yi sansani a Hazerot.


Bayan haka sai mutane suka bar Hazerot suka sauka a Hamadan Faran.


Waɗannan su ne kalmomin da Musa ya yi wa dukan Isra’ila, a hamada gabas da Urdun, wato, Araba, ɗaura da Suf, tsakanin Faran da Tofel, Laban, Hazerot da Dizahab.


Saboda haka aka kira wannan wuri Kibrot Hatta’awa, gama a can ne aka binne mutanen nan makwaɗaita.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ