Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ƙidaya 11:33 - Sabon Rai Don Kowa 2020

33 Amma da suna cikin cin naman, tun ba su ma haɗiye ba, sai Ubangiji ya husata sosai a kan jama’ar, ya buge su da annoba mai zafi.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

33 Tun suna cikin cin naman, sai Ubangiji ya husata da mutanensa, ya bugi jama'a da annoba mai zafi.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ƙidaya 11:33
10 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Waɗanda suka mutu a wannan annoba, sun kai mutum 24,000.


Amma mutane 14,700 ne suka mutu a annobar, ban da waɗanda suka mutu a sanadin Kora.


Ubangiji zai buge ku da maruran Masar, da ƙazuwa, da kuma ƙaiƙayi waɗanda ba za su warke ba


ko da yake ba zai iya rabuwa da ita ba, yana kuma ajiye ta a bakinsa,


Lokacin da ya cika cikinsa, Allah zai zuba fushinsa a kansa, zai daddaka shi.


Suka ci har suka sami fiye da abin da ya ishe su, gama ya ba su abin da suka yi kwaɗayi.


Musa kuwa ya aikata kamar dai yadda Ubangiji ya umarce shi.


Ya saki iskar gabas daga sammai ya kuma saki iskar yamma ta wurin ikonsa.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ