Ƙidaya 11:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai ya ce wa Ubangiji, “Me ya sa ka kawo wannan damuwar a kan bawanka? Me na yi da ya ɓata maka rai har ka ɗora dukan nauyin mutanen nan a kaina? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Sai Musa ya ce wa Ubangiji, “Don me ka wahalar da bawanka? Me ya sa ban sami tagomashi a gare ka ba, da ka jibga wahalar dukan mutanen nan a kaina? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |