Ƙidaya 10:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 Duk sa’ad da akwatin ya sauka kuma, sai Musa ya ce, “Ka komo, ya Ubangiji, a wurin dubban da ba a iya ƙidayawa na iyalan Isra’ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki36 Sa'ad da akwatin ya sauka kuma, Musa yakan ce, “Ka komo, ya Ubangiji, a wurin dubun dubbai na iyalan Isra'ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |